Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta Bude Shafin Daukar Sabin Ma'aikata
Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta Bude Shafin Daukar Sabin Ma'aikata
UNICEF tana aiki a kasashe da yankuna sama da 190 don ceton rayukan yara, don kare hakkokinsu, da taimaka musu wajen cimma burinsu, tun suna kanana har zuwa samartaka. UNICEF nada kudirin kowane yaro yana da hakkin ya girma a cikin aminci da kuma kyakkyawan muhalli. A ko yaushe gidauniyar ta UNICEF na daukar ma'aikata domin cimma manufofinsu na tallafawa kananan yara.
Shin kana daya daga cikin masu shawar aiki a gidauniyar UNICEF? idan amsarka tayi dai-dai da "EH" Gidauniyar UNICEF ta bude shafin daukar sabin ma'aikata a bangarori daban-daban kamar yadda zaku gani a kasa. Zabi bangarenda ya burgeka/ki domin cikewa
1. Operations Manager
- Wuri: Kano
- Ranar Rufewa: 22nd November, 2023 (W. Central Africa Standard Time).
2. Child Protection Specialist (Harmful Practice)
- Wuri: Lagos
- Ranar Rufewa: 20th November, 2023.
3. Adolescent Development Specialist
- Wuri: Abuja
- Ranar Rufewa: 23rd November, 2023.
4. Implementing Partnership Management Officer (HACT)
- Wuri: Abuja
- Ranar Rufewa: 23rd November, 2023.
5. Supply & Procurement Associate
- Wuri: Abuja
- Ranar Rufewa: 14th November, 2023.
Allah Yasa Mu Dace Baki Daya
0 Response to "Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta Bude Shafin Daukar Sabin Ma'aikata"
Post a Comment