Labari Mai Dadi Game da Shirin Tallafin Rapid Repoused Register (RRR)
Wednesday, October 4, 2023
8 Comments
Labari Mai Dadi Game da Shirin Tallafin Rapid Repoused Register (RRR)
Dr. Betta Edu Minister Jin daɗi da Walwala Al'umma (Minister of Humanitarian Affairs and Poverty Alleviation) zata cigaba da biyan shiri Rapid Repoused Register (RRR) Wanda aka samu tallafin Kuɗi lokacin Mulkin shugaba Mohammed Buhari mai suna (National Social Register) yanzu haka an fara rijista a jihar lagos .
Idan an fara a sauran jihohin ma zamu sanar daku in Sha Allahu rijistar dai ana yin ta ne a wajen wakilan NASSCO-National Social Safety-Nets Coordinating Office .
Shi Wannan tallafin za'a bada ₦25,000 na tsawon Wata Uku (3) wanda ya haɗa daga October, November and December,Total money of ₦75,000.
⁷Adamu lamara
ReplyDelete09071857907
ReplyDeleteTaya zamu cika Please. I want to know. My Whatsapp number 09074111123
ReplyDeleteThere's no link of application here please.my WhatsApp number 08102417715
ReplyDeletePlease were is the link
ReplyDelete09038374380
ReplyDeletePlease how do I apply!
ReplyDelete07087817043 what's app
Delete