Ina Masu Kwalin HND, BSc, BEd, BA, Masters ko Ph.D an Bude Shafin Daukar Malamai (Lecturers) a Miva Open University Abuja
Ina Masu Kwalin HND, BSc, BEd, BA, Masters ko Ph.D an Bude Shafin Daukar Malamai (Lecturers) a Miva Open University Abuja
Jami'ar Miva ta sadaukar da kai don kawar da shingen da ke hana damar yin karatu a matakin jami'a da kuma kara damar ilimi ga masu koyo a duk duniya. Miva na da lasisi da Hukumar Kula da Jami'o'i ta Kasa. Miva babbar jami'a ce ta kan layi(online)wacce ke ba da shirye-shiryen ilimi masu sassauci da araha ga ɗalibai a duk faɗin duniya.
Domin samun wadataccen ilimi Jami'ar Miva ta bude shafin daukar sabin malamai a bangare-daban-daban, bangarorinda aka bude sun hada da:
1. Senior Lecturer (B.Sc. Public Health Programme)
- Salary Range: ₦500,000 - ₦750,000/month
2. Lecturer (B.Sc. Public Health Programme)
- Salary Range: ₦500,000 - ₦750,000/month
3. Graduate Assistant (B.Sc. Public Health Programme)
- Salary Range: ₦300,000 - ₦400,000/month
4. University Course Developer- General Biology I
- Salary Range: Ba'a Bayyana ba
5. University Course Developer- General Biology Practical I
- Salary Range: Ba'a Bayyana ba
6. University Course Developer- Introductory Physiology and Blood
- Salary Range: Ba'a Bayyana ba
7. University Course Developer- General Chemistry I
- Salary Range: Ba'a Bayyana ba
8. University Course Developer- General Practical Chemistry I
- Salary Range: Ba'a Bayyana ba
Yadda Zaku cike
Domin cike wannan aikin kuyi amfani da shafin yanar gizo da ke a kasa
- Senior Lecturer (B.Sc. Public Health Programme)- Cike Anan (Apply Here)
- Lecturer (B.Sc. Public Health Programme) - Cike Anan (Apply Here)
- Graduate Assistant (B.Sc. Public Health Programme) - Cike Anan (Apply Here)
- - General Biology I - Cike Anan (Apply Here)
- - General Biology Practical I - Cike Anan (Apply Here)
- - Introductory Physiology and Blood - Cike Anan (Apply Here)
- - General Chemistry I - Cike Anan (Apply Here)
- - General Practical Chemistry I - Cike Anan (Apply Here)
Allah yasa mu cike cikin nasara
0 Response to "Ina Masu Kwalin HND, BSc, BEd, BA, Masters ko Ph.D an Bude Shafin Daukar Malamai (Lecturers) a Miva Open University Abuja"
Post a Comment