Masu Kwalin Sakandare (SSCE) Kungiyar Plan International ta Bude Shafin Daukar Direbobin Mota
Saturday, September 9, 2023
Comment
Masu Kwalin Sakandare (SSCE) Kungiyar Plan International ta Bude Shafin Daukar Direbobin Mota
Kungiyar Plan International an kafa ta sama da shekaru 75 da suka gabata tare da manufar haɓakawa da kare haƙƙin yara. Dan jarida dan kasar Birtaniya John Langdon-Davies da ma'aikacin 'yan gudun hijira Eric Muggeridge ne suka kafa kungiyar a shekarar 1937, da manufar samar da abinci, wurin kwana da ilimi ga yara.
A yanzu haka Kungiyar Plan International na neman direbobin mota masu takardar Sakandare (SSCE) domin yin aiki dasu tare da basu alawus mai tsoka.
Zaku iya cikewa ta hanyar latsa shafin yanar gizo dake a kasa
0 Response to "Masu Kwalin Sakandare (SSCE) Kungiyar Plan International ta Bude Shafin Daukar Direbobin Mota"
Post a Comment