Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta bude shafin daukar sabin ma'aikata
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta bude shafin daukar sabin ma'aikata
Kungiyar Amnesty International kungiya ce ta duniya ta sama da mutane miliyan 10 a cikin kasashe da yankuna sama da 150 wadanda ke fafutukar kawo karshen cin zarafin dan Adam.
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International kungiya a yau ne ta fiatar shafin da shafin daukar sabin ma'aikata a bangare daban-daban. Ku biyomu samin samun bayanai
Bangarori da shafin yanar gizo da zaku cike, duba da kyau ko wane bangare a kasanshi akwai shafin yanar gizo da zaku latsa domin cike bangaren.
1. Human Rights Education (HRE) Assistant at Amnesty International
Cike Gibi na 1: https://www.myjobmag.com/apply-now/597522
2. Research and Campaigns Intern at Amnesty International
Cike Gibi na 2: https://www.myjobmag.com/apply-now/597523
3. Finance and Compliance Assistant at Amnesty International
Cike Gibi na 3: https://www.myjobmag.com/apply-now/597524
4. Economic, Social, Cultural Rights (ESCR) Researcher at Amnesty International
Cike Gibi na 4: https://www.myjobmag.com/apply-now/597525
Karin bayani akan kowane daga cikin bangarori da ake cikewa latsa nan: https://careers.amnesty.org/vacancy/economic-social-cultural-rights-escr-researcher-3880/3908/description/ajaxaction/downloadfile/?id=779340&pagestamp=51ccc45f-4a24-42ae-b26d-b6ba1bdc265b&utm_source=MyJobMag
Bachirawa
ReplyDelete