Gareku Masu Layin Airtel: Biya Bashi Ka Samu Kyautar Kudi da Data
Tuesday, September 5, 2023
Comment
Gareku Masu Layin Airtel: Biya Bashi Ka Samu Kyautar Kudi da Data
Da farko Idan kana so ka biya bashin Airtel dole ka mai da tsarin Chop life kayi amfani da code din nan *644# idan baka ci bashin ba sai kaje kaci code din cin bashin *303* idan kaci 100 zasu nuna maka ana binka 115 .
Amma Ka tabbatar Momo agent wallat dinka akwai kudi aciki.
yadda zaka biya bashin kayi amfani da code din momo agent *671# ka zabi
2) Buy Airtime/data sai ka zabi
1) Airtime sai ka zabi 3 ) Airtime For Others sai kazo ka saka lambar layin Airtel din da kaci bashin ,bayan nan sai kazo ka saka amount misali akwai bashin 115 akan layin ka in kazo saka amount din Zaka saka 120 .
Zasu baka bonus 360 data Kuma zaka samu 235
Code din da zaku yi check balance *123*1#
Allah ya bamu nasara
Marubuci Ahmed Rufai Idris
0 Response to "Gareku Masu Layin Airtel: Biya Bashi Ka Samu Kyautar Kudi da Data"
Post a Comment