-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

BUA International Limited da Akafi Sani da Kamfanin BUA Cement ya Bude Shafin Daukar Ma'aikata

BUA International Limited da Akafi Sani da Kamfanin BUA Cement ya Bude Shafin Daukar Ma'aikata

BUA International Limited da Akafi Sani da Kamfanin BUA Cement ya Bude Shafin Daukar Ma'aikata

Game da Kamfanin BUA Cement 

An kafa Kamfanin BUA Cement a shekarar 2008 kuma ya fara aiki a watan Satumba na shekarar 2008. Abdul Samad Rabiu ne kedashi. Kamfanin yana gudanarda hada-hadar buga siminti a jahar sokoto. BUA International Limited yana da tsayin mita 200 kuma yana ajiya 40,000 MT.

Kamar yadda mukayi maku alkawarin cewa zamu kawo maku link na cike aiki a Kamfanin BUA Cement dazarar an bude l. Hakan yasa mujallar labarai ta haskenews.com.ng ta tsara wannan kasidar domin cike aiki da aka bude a yanzu haka

BUA International Limited wato Kamfanin BUA Cement dake jahar sokoto ya bude shafin daukar ma'aikata a bangaren "Health Safety & Environment (HSE) Specialist" wato Masana Tsaron Lafiya da Kula da Muhalli (HSE). Samu karin bayani a harshen turanci https://www.buacement.com/positions/health-safety-environment-hse-specialist/

Tambayoyi da zaku amsa yayin cikewa

  • Email
  • Full Name (First Name, Last Name)
  • Phone Number
  • Date Of Birth
  • Gender
  • Marital Status
  • Highest Academic Qualification
  • Professional Qualification(s) or Certification(s) (If Any)
  • Professional Membership(s) (If Any)
  • Years Of Experience
  • Are You Currently Employed
  • Current Place Of Employment (If yes above)
  • resume or CV

Yadda Zaku Cike

Domin cike aiki a BUA International Limited ku latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kada

Karin Bayani: https://www.buacement.com/positions/health-safety-environment-hse-specialist/

Shafin Cikewa: https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLScOugMtuEkCDOzI0_11Wnzt2900BD_v-uMPBZPlYzywiDEdTA/viewform

Ranar rufewa: Juma'a, tsakar dare 6 ga Oktoba, 2023.

0 Response to "BUA International Limited da Akafi Sani da Kamfanin BUA Cement ya Bude Shafin Daukar Ma'aikata"

Post a Comment