Yadda Akayi Rabon Tallafin Da Gwamnatin Tarayya Ta Bai Wa Jihohi Don Rage Raɗaɗin Janye Tallafin Man Fetur A Jihar Gombe
Thursday, August 24, 2023
Comment
Yadda Akayi Rabon Tallafin Da Gwamnatin Tarayya Ta Bai Wa Jihohi Don Rage Raɗaɗin Janye Tallafin Man Fetur A Jihar Gombe
Gwamnatin jihar Gombe ta kammala kashi na farko na raba tallafin kayan masarufi ga mabuƙata a jihar.
Kayan na cikin tallafin da gwamnatin tarayya ta bai wa jihohi don rage raɗaɗin janye tallafin man fetur.
Hotuna daga shafin labarai na BBC Hausa.
Me zaku ce dan gane da gwamnan jahar gombe
0 Response to "Yadda Akayi Rabon Tallafin Da Gwamnatin Tarayya Ta Bai Wa Jihohi Don Rage Raɗaɗin Janye Tallafin Man Fetur A Jihar Gombe"
Post a Comment