Masu Kwalin BSc, HND, NCE, OND Ko SSCE an Bude Shafin Cike Aikin Enumerator a "Anchor for Life Support and Resilience"
Thursday, August 24, 2023
1 Comment
Masu Kwalin BSc, HND, NCE, OND Ko SSCE an Bude Shafin Cike Aikin Enumerator a "Anchor for Life Support and Resilience"
ALSAR (Anchor for Life Support and Resilience) kungiya ce mai zaman kanta da ta himmatu wajen karfafa al'umma a fadin Najeriya ta hanyar ilimi, gina fasaha, da shirye-shirye masu dorewa.
Wuri: Maiduguri, Borno
Manufar ALSAR (Anchor for Life Support and Resilience)ita ce gano matsalolinda al'umma ke fuskanta domin a magancesu.
Yadda zaku cike
Masu sha'awar cikewa su tura CV ɗin su zuwa: ngo@alsars.org
Allah yasa mu dace baki daya
Ni
ReplyDelete