Kamfanin Bututun Gas na Afirka ta Yamma mai taken "West African Gas Pipeline Company Limited (WAPCo)" ya Bude Tallafin Karatu na kudi ga Dalibai Dake da CGPA akalla 2.5
Saturday, August 26, 2023
Comment
Kamfanin Bututun Gas na Afirka ta Yamma mai taken "West African Gas Pipeline Company Limited (WAPCo)" ya Bude Tallafin Karatu na kudi ga Dalibai Dake da CGPA akalla 2.5
Kamfanin Bututun Gas na Afirka ta Yamma mai suna West African Gas Pipeline Company Limited (WAPCo) yana gabatar da sabon tallafin karatu na 2023/2024 ga daliban Najeriya masu karatun digiri a jami'o'i. Shi dai wannan tallafin za'aiya cin gajiyarshi ne kawai idan dalibi nada CGPA akalla 2.5. Ranar da za'a rufe aikace-aikacen - Satumba 12, 2023
Abubuwanda ake bukata domin cike tallafin karatu na WAPCo
- Mai cikewa dole ne ya zama ɗan Najeriya.
- Kasance mazauni a WAPCo’s Host Communities
- Kasance dalibi na cikakken lokaci(Full-time) a jami'ar gwamnati da aka amince da ita a Najeriya.
- Masu nema yakamata su kasance a matakin 200l
- Mafi ƙarancin Matsakaicin Matsayi (CGPA) na 2.5.
Yadda zaku cike
Domin cike wannan damar latsa shafin yanar gizo dake a akasa
Allah yasa mu dace baki daya
0 Response to "Kamfanin Bututun Gas na Afirka ta Yamma mai taken "West African Gas Pipeline Company Limited (WAPCo)" ya Bude Tallafin Karatu na kudi ga Dalibai Dake da CGPA akalla 2.5"
Post a Comment