An Sake Bude Shafin Cike Tallafin Noma Mai Taken Farmers for the Future (F4F)
An Sake Bude Shafin Cike Tallafin Noma Mai Taken Farmers for the Future (F4F)
Tallafin manoma mai taken Farmers for the Future (F4F). tallafin an kafa shi ne domin tallawa matasa masu sana'ar Agri-Business tare da basu jari domin haɓaka kasuwancin noma.
Tallafin Farmers for the Future (F4F) shiri ne da gidauniyar British American Tobacco Nigeria Foundation (BATNF) ta kirkira kuma ta dauki nauyinsa tare da hadin gwiwar NYSC da gidauniyar FATE.
Game da Gidauniyar Tobacco Nigeria Foundation (BATN Foundation)
Gidauniyar Biritaniya Tobacco Nigeria Foundation (BATN Foundation) kungiya ce mai zaman kanta mai zaman kanta wacce aka kafa a watan Nuwamba 2002 ta Birtaniyya American Tobacco Nigeria.
Fa'idodin shirin Farmers for the Future (F4F)
- Sanin mahimmancin kasuwancin agribusiness
- Rage rashin aikin yi ga matasa
- Kokarin shigarda matasa a harkar noma
- Ci gaban matasa
- Horar da matasa da kuma Ƙarfafa masu a cikin harkar noma
Yadda Tsarin Ya ke Wajan Bayarda Kudin Tallafin Noma na Shirin Farmers for the Future (F4F)
- The top 6 finalists will win an equity-free grant of NGN 10 million (?3m for the first Prize, ? 2m for 2nd Prize, and ? 1m for 3rd Prize)
- Linkage to financial institutions and investors for follow-on financing and/or credit facilities
- Winners will get technical support to establish their
Yadda Zaku Cike Tallafin
Domin cike wannan tallafin latsa shafi ko rubutunda ke a kasa
https://f4f.wealthishere.org/apply/
ALLAH YASA MU DACE BAKI DAYA
Please help me to fill the form
ReplyDeletePls what of NCE
ReplyDelete