Amsoshin Tambatar Wane ne Bahaushe?, Ina ne ƙasar Hausa?, Mene ne harshe?
Amsoshin Tambatar Wane ne Bahaushe?, Ina ne ƙasar Hausa?, Mene ne harshe?
1- Wane ne Bahaushe?
2- Ina ne ƙasar Hausa?
3- Mene ne harshe?
Ranar Hausa ta duniya 26/08/2023. Ga gudinmawata ta ranar Hausa ga Hausawa.
1 - Wane ne Bahaushe?
2 - Ina ne ƙasar Hausa?
3 - Mene ne harshe?
4 - Hausa harshe ne ko ƙabila ce?
5 - Ina ne asalin Hausawa?
1- Wane ne Bahaushe?
Bahaushe shi ne wanda ya kasance mahaifinsa da mahaifiyarsa suka kasance Hausawa, yake magana da harshen Hausa, kuma ya yarda da al'adu da ɗabi'un Hausawa sannan yake a ƙasar Hausa.
2- Ina ne ƙasar Hausa?
Shehun Malami Farfesa Bunza ya ce, “Ƙasar Hausa ba daga wani guri suka ta zo ba, nahiyar Gobir nan ce tushen ƙasar Hausa. A yau ma iya cewa Arewacin Najeriya da kuma wani ɓangare na Jamhuriyyar Nijar nan ne ƙasar Hausa”
Daura
Kano
Gobir
Katsina
Zazzau
Rano
Biram
Amma da akwai wasu Malamai masu ra’ayi saɓanin wannan.
3- Mene ne harshe?
Harshe wata baiwa ce mafi tsada da Allah maɗaukakin sarki ya yi wa bayinsa, ta silar ha
0 Response to "Amsoshin Tambatar Wane ne Bahaushe?, Ina ne ƙasar Hausa?, Mene ne harshe?"
Post a Comment