Aliko Dangote University of Science and Technology Wudil ta Bude Shafin Daukar Ma'aikata
Friday, August 25, 2023
Comment
Aliko Dangote University of Science and Technology Wudil ta Bude Shafin Daukar Ma'aikata
Ina matasa masu bukatar aiki a Aliko Dangote University Of Science And Technology Wudil ta Bude shafinta na daukar ma'aikata, Kada kayi wasa da wannan dama a hanzarta nema ko za'a dace su aika da bayanin su ta Email address salisulawan@kustwudil.edu.ng ko ta WhatsApp 08067783577.
Details before Monday, 28th August, 2023.
Allah yasa mu dace baki daya
0 Response to "Aliko Dangote University of Science and Technology Wudil ta Bude Shafin Daukar Ma'aikata"
Post a Comment