-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kalaman Soyayya Masu Saka Kwalla

Kalaman Soyayya Masu Saka Kwalla

Kalaman Soyayya Masu Saka Kwalla

Sakon mu nayau. Barka da dare abin alfaharina farin cikin raina, ina miko tarin sinki sinkin gaisuwa gare ka ta  alfarma tare da  girmamawa, ina fatan ka dawo lfy, ya gajiyar aiki, ya kuma jama a nasan kaidin mutumne na mutane, mai karramasu, shi yasa bana da haufi saboda nasan na  zabo haziki mai karamci mafi karramawa daga cikin mutane, hakanne yasa idan  na ganoka zan gane ka acikin mutane koda sunkai su nawane  kaidin mutum ne na musamman ka fida daban acikinsu, kamar yadda na mallaka maka zuciyata,hakama na danka maka mukullin zuciyar gaba daya ka kula da ita nasan zaka kula, kaine mafi cancanta, domin kuwa ka  zamo zakaran gwajin dafi daka ture Kowa, tabbas kakai a kiraka gwarzo da kaiwa maza rata da dama, soyaiyata dakai shuka ce mai kyau da muka dasa da nake fata wata rana tafuto  tayi fure mai kyau, tare da yaya, kamar hakane nake fatan ace ka zama mijina uban yaya na abokin rayuwata har abada, fatan Alkhairi agareka kalbina,fatan kasantuwar mu tare har abada kai bacci mai dadi yau, tare da yin mafarkina  kaji Honey, by by

0 Response to "Kalaman Soyayya Masu Saka Kwalla"

Post a Comment