kalaman soyayya masu dadi da ratsa zuciya
Tuesday, July 4, 2023
Comment
kalaman soyayya masu dadi da ratsa zuciya
barka da safiya masoyina, ina fatan samun nasara aduk yininka nayau da abinda kake nema na Alkahiri, Allah yabada Sa a kalbina, ina sonka fiye da yadda kalmonina zasu kwatanta haka arubuce , daza a hanani ci da sha sanan aimin alfarmar jin muryanka da nafi Kowa gata aduniya masoyina,ka zama mutum na musamman acikin mutane na mussaman ka shiga zuciyata ka zauna ta yadda bazan iya mantawa dakaiba hubbyna hakika Kaine kazamomin jagora aduka ganina,domin kuwa kazamo wani bangare daga jikina Wanda idan babukai to bani , Kaine hasken futalata mai haskaka dukkan abinda ya shigemin gaba, ayanzu haka sonkane yake min yawo ajinin jikina tamkar yadda ruwa yake yawo akorama
0 Response to "kalaman soyayya masu dadi da ratsa zuciya"
Post a Comment