Kalaman Kauna Masu Ratsa Zuciya
Kalaman Kauna Masu Ratsa Zuciya
Sakon mu na yau. Aslm masoyina sanyin raina mai babbar fada acikin zuciyata, kaine mai mulkin dukka zuciyata mai girman mukami acikinta kai kadaine mamallakinta, babu Kowa acikinta sekai domin ka zama gagara badau da ya zamanto wanda ya kori Kowa, kuma Kaine zaka cigaba da mulkarta na har abada, ina fatan kana lfy jinka cikin kocin lfy shine ze goge damuwar dake acikin raina komai girmanta, farin cikinka shine cikar farin cikina,damuwarka itake samun damuwa koda ina cikin farin ciki har zuwa lokacij da zakai farin ciki, ina kara tunama hubby kada kamanta ina tare dai komai ruwa komai iska koda da zafi koda sanyi koda da dadi koda ba dadi ko kana dashi ko baka dashi ko kana da lfy ko baka da lfy Ina sonka, idanuwana sun rufe basa gani kunnuwana sun toshe basaji, duk abinda za a fada akanka bazan daukaba, kai kadai nake gani Kaine agabana kuma kai kadai nakeji domin kalamanka ne ke tasiri acikin kunnuwa na, ina kaunarka dear kaine kagoran dukkan lamurana kuma Kaine linzamina duk inda ka jani nan zanyi, kuma duk inda kai nan zanbi domin na tabbatar da cewa bazaka taba kaini ka baro ba, ina ma fatan Alkhairi, da fatan kasancewa acikin farin ciki mai dorewa akoda yaushe,daga taka mai kaunarka mai sonka Mara karewa by by
0 Response to "Kalaman Kauna Masu Ratsa Zuciya"
Post a Comment