Idan Kana Daya Daga Cikin Masu Cin Gajiyar Shirin N-Power (C1 Ko C2) Karanta Wannan
Monday, July 10, 2023
1 Comment
Idan Kana Daya Daga Cikin Masu Cin Gajiyar Shirin N-Power (C1 Ko C2) Karanta Wannan
Abubuwan da zamu iya fahimta daga tattaunawar akayi da Nasimsng yau da safe...
1) Sakamakon sabuwar gwamnati, npower har yanzu bata sami amincewar kudin da za'a biya masu cin gajiyar ba. don haka biyanwatannin Janairu, Fabrairu, Maris, Afrilu, Mayu da Yuni ba a san lokacin biyan ba.
2) Cigaba da shirin npower ya dogara da amincewar sabon shugaban kasa.
3) Batch C1 da har yanzu ba su karɓi biyan karin wata uku ba, za'a biya su.
4) Shirin Npower batch C1 ya ƙare a hukumance tuntuni.
5) Biyan backlogs yana gudana ga batch C2 a hankali.
6) Karin biyan kuɗin watanni 3 na C1 kyauta ce ta nexit package.
To munjiya 😩😭✅. Agajahub
ReplyDelete