An Buɗe Form Na Zakkar Nan Da Ake Bayarwa A Duk Shekara "Lemu Zakat Empowerment Programme"
Monday, July 3, 2023
Comment
An Buɗe Form Na Zakkar Nan Da Ake Bayarwa A Duk Shekara "Lemu Zakat Empowerment Programme"
An bude shafin cike zakka na LEMU Zakat Empowerment Programme, LEMU zakace da ake bayarwa a duk shekara domin samar da horo na kasuwancin, jagoranci, da haɓaka sana'o'i domin samun ingantacciyar rayuwa ga al umma.
Bayani akan Tsare-tsaren Zakkar LEMU
- Host/Shiryarwa: Lekki Muslim Ummah (LEMU)
- Category/Bangarori: Training | Fellowships
- Eligible Country/Kasar da Ta Cancanta: Nigeria
- Reward/Adadin Kyauta: N600,000 Seed Funding | Mentorship | Training Sessions
- Deadline/Ranar Rufe Cikewa: July 14, 2023/14 ga Yuli, 2023
Yadda Zaku Cike Zakkar LEMU
Je kai tsaye ka latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa ku tambbatar kun cike kafin ranar 14 ga Yuli, 2023.
Allah yada mu dace baki daya
0 Response to "An Buɗe Form Na Zakkar Nan Da Ake Bayarwa A Duk Shekara "Lemu Zakat Empowerment Programme""
Post a Comment