Yadda zaku cike sabon tallafin NITDA Coursera scholarship cohort 2
Yadda zaku cike sabon tallafin NITDA Coursera scholarship cohort 2
Hukumar National information technology development agency wato NITDA sun sake dawoda wannan scholarship na karatubdazai baka daman kayi course harna tsawon wata shida akan IT kuma kyauta
Shidai wannan shiri zai bawa mutane daman yin wannan karatun a bangane da dama da suka shafi tech wanda suka haɗa da
Category A -
- Front-End Developer
- Back-End Developer
- iOS Developer
- Android Developer
- User Experience (UX) Specialist
- Cloud Computing Professional
- Data Engineer
- Data Science Professional
- Data Analytics Professional
- IT Support Specialist
- Cybersecurity Professional
- DevOps Engineer
- Social Media Marketing Specialis
- Digital Marketing & E-Commerce
- Machine Learning Practitioner System
- Game Designer
- Digital Marketing & E-Commerce
- Machine Learning Practitioner System
- Game Designer
- Game Programmer
- Software Testing and Automation Professional
- Artificial Intelligence Practitioner
Duk zaka zaɓi course ɗin dayama ka cike za ama training harna tsawon wata shida kyauta a wannan course ɗin da ka zaɓa
- Saika category 2
- Shikuma ya kunshi
- Career Readiness
- Digital Readiness
- Entrepreneur
- Freelancer
Wanda zaka iya amfani dasu wurin sarrafa skill ɗin da koya a farko wato kaman Freelancer za a nunama yadda zakayi aiki a biyaka da sauransu
Yadda zaka cike wannan scholarship na NITDA Coursera cohort 2
Da farkonka shiga wannan link ɗin NITDA Coursera scholarship cohort 2 kana shiga zai kaika Microsoft form ne wurin da zaka cike wannan form ɗin
Saika cike wannan form ɗin kazaɓi skills ɗin daya maka saikai submit shikenan ka gama amma ka tabbatarda kayi amfani da email address mai kyau domin tanan za a tuntuɓeka idan ka samu
babaalhajizangoma@gmail.com
ReplyDeletebabaalhajizangoma@gmail.com
ReplyDeleteBut please the google form link is not opening
ReplyDelete