Muhimmiyar Shawara ga Waɗanda Suka Cike Aikin Census Amma Application Status Nasu Yana Pending
Friday, June 16, 2023
Comment
Muhimmiyar Shawara ga Waɗanda Suka Cike Aikin Census Amma Application Status Nasu Yana Pending
Kada mutanan mu su rasa wannan dama ta cin gajiyar shirin aikin kidaya Koda anyi maka Approval mutukar babu sunan ka cikin shortlist baka cikin masu cin gajiyar shirin,labarin da muka samu shine hukumar tayi wasu gyari gyare
Idan ko Application Status dinka yana Pending mutukar da sunan ka aciki shortlist da hukumar zata fitar zuwa gaba kana cikin masu cin gajiyar shirin
Abu mafi mahimmanci yanzu shine sunan ka ya fito acikin shortlist
0 Response to "Muhimmiyar Shawara ga Waɗanda Suka Cike Aikin Census Amma Application Status Nasu Yana Pending"
Post a Comment