Kamfanin NNPCL da Chevron Sun Buɗe Shafin Bayarda Tallafin Karatu na Shekarar 2023
Kamfanin NNPCL da Chevron Sun Buɗe Shafin Bayarda Tallafin Karatu na Shekarar 2023
Yadda tallafin yake shine anason mutum yakasan ce dalibin university ko federal ko state university mai register da NUC sannan yakasance yanada matakin second class upper wato 3.5 minimum kenan karya gaza haka wato idan kanada 5.0 ma zaka iya cikawa amma badda kasa da 3.5
Kuma dole ya kasance kai dan Nigeria ne kuma mai karatu full time bawai part time bah kuma yakasance kana shekara na biyu a karatu wato banda wanda ya shiga a wannan shekaran kenan
Sannan kada ya kasance kana karban wani scholarship na National ko International. Sannan ana karfa fawa mata gwuiwa da suma kada a barsu a baya suyi kokari su cika
Sanna waɗanda suke wannan courses ɗinne zasu cike wannan tallafin
- Accountancy
- Agricultural Science
- Architecture
- Business Administration/Economics
- Computer Science
- Environmental Studies/Surveying
- Geology/Geophysics/Geo Informatics
- Law
- Mass Communication/Journalism
- Engineering
- Dentistry
- Pharmacy
- Medicine/Surgery
Yadda zaka cika shine scholarship na NNPCL din shine
Kashiga wannan link https://candidate.scholastica.ng/schemes/2023cnlawards
0 Response to "Kamfanin NNPCL da Chevron Sun Buɗe Shafin Bayarda Tallafin Karatu na Shekarar 2023"
Post a Comment