Hukumar Ƙidaya NPC: Duba Yadda Zuku Magance Matsalar"Tsaben LGA, Daukar Fuska"
Hukumar Ƙidaya NPC: Duba Yadda Zuku Magance Matsalar"Tsaben LGA, Daukar Fuska"
Hukumar Ƙidaya ta ƙasa wato National population commission NPC tareda haɗin gwiwar UNICEF da NYSC zasu ɗauki ma aikata na wucin gadi wato ad hoc staff domin aikin yin registan katin haihuwa wadda akafi sani da birth certificate
Wannan aikin dai ba dukkan jahohi za aibah kamai yadda akace a wasu daga cikin jahohin Nigeria za ayi wannan aikin kuma ana bukatan abubuwa kamar haka
NIN number dole sai kayi verification na NIN number ɗinka sannan ya wuce
Dole zaka rubuta test da za ayi duk wanda zai nemi wannan aikin
Bazakayi wannan Test ɗin samada ɗayaba don haka kashirya domin saika samu kashi hamsin wato 50% kafun kasamu daman yin wannan aikin
Dole kayi amfanida waya mai camera wato wayan da zaka iya ɗaukan photo dashi kenan
Dole bayanan bankinka yayi daidai dana National I'D card ɗinka
Dole yakasance kanada takardan makaranta mai kyau
Sannan dole yakasance kanada Gmail account
Yadda zaka nemi wannan aiki na NPC NYSC da UNICEF Ad-hoc recruitment
Dafarko ka shiga wannan link ɗin https://birthregistrationadhoce-recruitment.com/ amma katarbabarda ka kunna location na wayanka
Zai tambayeka permission saika dannan kayi allow ɗinshi inba hakaba bazayyi bah saika ka zaɓa NYSC koh kawai Ad-hoc
kanazaba xai kaika gaba har inda zakasa NIN number ɗinka yayi verify sanna kacibgaba da cikewa har karshe
Copy @https://www.arewatech360.com.ng/
0 Response to "Hukumar Ƙidaya NPC: Duba Yadda Zuku Magance Matsalar"Tsaben LGA, Daukar Fuska""
Post a Comment