Hukumar Federal Road Safety Corps (FRSC) Sun Fara Tura Sako ga Waɗanda Suka yi Nasara
Thursday, June 1, 2023
Comment
Hukumar Federal Road Safety Corps (FRSC) Sun Fara Tura Sako ga Waɗanda Suka yi Nasara
Hukumar kiyaye haduruka ta kasa (Frsc) ta aikawa sakon gayyatar horar ga masu kwalen diploma or NCE da SSCE zasu shiga training ranar Talata 6 ga watan June.
MASU kwalen DIPLOMA za a horar dasu a Nigerian Army training center, kontagora, Niger state za'a rufe shiga Cam ranar 11 ga watan June 2023.
MASU kwalen SSCE a Frsc Rma training school, jos, pleatau state.
Allah ya sadamu da alkhairai
Marubuci: Ahmed El-rufai Idris
0 Response to "Hukumar Federal Road Safety Corps (FRSC) Sun Fara Tura Sako ga Waɗanda Suka yi Nasara"
Post a Comment