Cikakken Bayanin Abinda Zakuje Dashi da Kuma Tsare-tsare na NSCDC ko NIS Screaning
Cikakken Bayanin Abinda Zakuje Dashi da Kuma Tsare-tsare na NSCDC ko NIS Screaning
Bayan samun wannan tambayar
"Dan Allah duk wanda yasan yaje wajan screening na NSCDC or NIS kuyimana karin bayani akan abubuwan da suke bukata saboda yan uwa wanda basuriga sunje nasuba sukaru daku, sannan dan Allah inason kuyi magana karin bayani idan anje wajan screening din suna sa mutane suyi aski ko kuma su aske gemunsu da saje ?"
Mustapha bin auwal yayi mana karin bayani
Ba wani abu mai wahala a wajan, Firstly idan an tara ku za su kira suna su bada serial number then kuma a shiga da kai ka yi attendence sai a baka wani foam wanda da shi za'a shigar maka da result na tsayinka da kuma fadin Ƙirjinka amma make sure akwai copy na document naka all zaka sayi files guda biyu ɗaya ka zuba original ɗaya kuma copy
Za su auna tsayinka
Za su gwada Ƙirjinka
Shikenan sai wajan da za ka kai takardunka su yi verify nasu a tabbatar da abinka ka cike haka suke, shikenan a nan za ka bar masu copy ka tafi da original dinka
Ba sa bukatar guarantor form ana idan ma ka je da shi sai ka dawo da shi
Iya wannan mu ma yi jiya
Ya Hayyu ya Qayyum ka bamu nasara
0 Response to "Cikakken Bayanin Abinda Zakuje Dashi da Kuma Tsare-tsare na NSCDC ko NIS Screaning"
Post a Comment