Aiki a Hukumar ECOWAS: Hukumar ECOWAS Ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata
Aiki a Hukumar ECOWAS: Hukumar ECOWAS Ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata
Ma’aikatar Harkokin Waje na sanar da ’yan Najeriya da suka cancanta, cewa Hukumar ECOWAS ta kaddamar da daukar ma’aikata a bangarori guda biyar (5) masu aikin sa kai na kasa da kasa, bangarorin sun hada da
- i. Programme Assistant in Burkina Faso
- ii. Communication and Visibility Specialist in Nigeria
- iii. Computer Information Technology Specialist in Nigeria
- iv. Youth Programme Specialist in Burkina Faso
- v. Monitoring and Evaluation Specialist in Burkina Faso
Matasan Najeriya masu sha'awar su gabatar da aikace-aikacen su ga Hukumar ECOWAS kafin ranar 15 ga Yuni, 2023.
Yadda Zaku Cike
Domin gabatarda takardun aikace-aikace ko cikewar kai tsaye zaku iya ziyartar wannan shafin na Hukumar ECOWAS ta hanyar latsa adireshin da ke a kasa
https://ecowas.int/nwp_events/recruitment-international-ecowas-volunteers/
Kira
Ina kira ga duk wani mai shawar aiki a hukumar ECOWAS da ya hanzarta cike wannan damar kuma ya tabbarda yana da CV da Cover Letter yakin ya kuma kasance mai neman rabo a wajan uban giji subhanahu wata alah
ALLAH yasa mudace baki daya
0 Response to "Aiki a Hukumar ECOWAS: Hukumar ECOWAS Ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata"
Post a Comment