Tallafin Karatu: Shafi da Zaku Cike Tallafin Karatu na Hadin Gwiwar Kamfanonin NNPC da NAE PSC
Tuesday, May 23, 2023
Comment
Tallafin Karatu: Shafi da Zaku Cike Tallafin Karatu na Hadin Gwiwar Kamfanonin NNPC da NAE PSC
Hadin gwiwar kamfanonin NNPC da NAE PSC za su bayar da tallafin karatu ga masu digirin farko wadanda suke karatu a jami'o'in Najeriya.
ga scholarship yar gida da kuma waje duba comments section domin samun yanar gizon
Yadda Zaku Cike
Latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa da wannan tallafin karatu na Hadin gwiwar kamfanonin NNPC da NAE PSC
https://candidate.scholastica.ng/
ALLAH yasa mudace baki daya
0 Response to "Tallafin Karatu: Shafi da Zaku Cike Tallafin Karatu na Hadin Gwiwar Kamfanonin NNPC da NAE PSC"
Post a Comment