Matakan da ake bi Wajen cin Gajiyar Shirin Tallafin Geep 2.0
Matakan da ake bi Wajen cin Gajiyar Shirin Tallafin Geep 2.0
Assalamu alaikum jama’a masu bibiyar mu barkan Mu Da sake haduwa da ku a wannan lokacin
kamar yadda kuka sani muna kokarin sanar da ku Abubuwa masu mahimmanci agare mu Baki daya to yau ma muna tafe da bayani Akan Geep loan
Matakin farko domin cin gajiyar shirin Geep Loan shine sakon taya murna ga duk wanda ya naimi Bashin
bayanin da suke cikin sakon suna nunawa mutum cewa an zabe ka acikin wanda zasu ci gajiyar Shirin
Mataki na biyu shine zaa bude maka asusun ajiya (bank account) a bankin access wanda cikin asusun ajiya da ita hukumar dake kula da Shirin Geep suka bude maka a nan ne zaa saka maka kudin rancen daka samu
Bayan an bude maka asusun zasu tura maka da wasu lambobi ta yadda Zaka amsa tambayoyi Amma hanya mafi dacewa ka ziyarci bankin access bank ta yadda account number dinka zai zama yayi Verifying cikin sauki ba tare da ka Sha wahala ba ana saka maka kudin Zaka cire su cikin farin ciki batare da bacin Rai ko wata damuwa ba
Ku sani Shirin Geep rance ne ba tallafi ba duk wanda yaci sai ya biya zaa Fara biyan kudin bayan wata tara babu kudin ruwa acikin shirin
Ku hanzarta ofishin NOA dake ƙaramar hukumar ku donyi muku rijista kokuma muka mawa enummirator magana ya cika muku 09030947395 kafin a rufe
FATAN ALKHAIRI GAREKU YAN UWA
0 Response to "Matakan da ake bi Wajen cin Gajiyar Shirin Tallafin Geep 2.0"
Post a Comment