Masu kwalin Degree ko HND Kamfanin Dangote suna daukar ma'aikata haryanzu
Wednesday, May 31, 2023
Comment
Masu kwalin Degree ko HND Kamfanin Dangote suna daukar ma'aikata haryanzu
Wasu sunata cikewa, kaima zaka iya cikewa idan Allah yasa da rabonka sai kasamu.
Harda daliban Computer Science, suna daukar wanda yakeson zama IT Service Manager na kamfanin amma sai ka kasance kanada Experience a IT Security, kuma sai kanada kwalin Bachelor's Degree ko HND Computer Science / Computer Engineering.
Kuma sai kanada Experience na tsawon shekara 5 - 9 haka, da sauran sharudda dai masu yawa, na abinda ya shafi Experience na Computer Skills.
Amma fa za'a biyaka Albashi mai gwabi, kuma kula da lafiya naka kyauta ne da sauran damar maki, ba lallai sai wanda ya karanci Computer ba, har bangaren zama Store keeper da sauransu.
Zaka iya bin wannan Link din ka cike: 👇
https://apply.workable.com/dangote/
0 Response to "Masu kwalin Degree ko HND Kamfanin Dangote suna daukar ma'aikata haryanzu"
Post a Comment