Ku hanzarta ofishin NOA dake ƙaramar hukumar ku don yi muku rijistar Shirin Geep 2:0 an kusan rufewa
Friday, May 12, 2023
Comment
Ku hanzarta ofishin NOA dake ƙaramar hukumar ku don yi muku rijistar Shirin Geep 2:0 an kusan rufewa.
Shirin da zai baka damar samun rance
#Tradermoni--50k
#Marketmoni--100k
#Formermoni--300k
Idan mutum ya samu zai fara biyan kudin bayan wata shaida 6 ta bankin access bank zaa turawa mutum kudi Koda Yana dashi ba zasuyi amfani da Account dinsa ba zasu amfani da wanda suka bude wa .
Mutanan da aka budewa asusun ajiya na bankin access akan shirin an saka musu kudi aciki ku ziyarci bankin access mafi kusa dashi in Sha Allahu zaayi mishi bayanin daya dace wajen cire kudin .
0 Response to "Ku hanzarta ofishin NOA dake ƙaramar hukumar ku don yi muku rijistar Shirin Geep 2:0 an kusan rufewa"
Post a Comment