-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kamfanin MTN Ya Bude Tallafin Karatu Na Kuɗi N200,000.00 a Kowace Shekara

Kamfanin MTN Ya Bude Tallafin Karatu Na Kuɗi N200,000.00 a Kowace Shekara

Kamfanin MTN Ya Bude Tallafin Karatu Na Kuɗi N200,000.00 a Kowace Shekara

Kamfanin MTN a ƙarƙashin Program dinsu na MTN Science And Technology Scholarship sun sake fitar da sanarwar  bayar da Scholarship ga ɗaliban Science and Technology..

Idan dai kana karatu a Jami'a, Polytechnics ko Institute Of Education zaka iya cike wannan Form idan Allah yaci dakai shikenan sai kaga kasamu, waɗanda kawai suke karatu a Higher Institutions ne sukeda wannan damar.

Ga Link na Form ɗin: https://www.mtn.ng/scholarships/

Nima na cike, Allah ya bamu sa'a..

Yanzu wani yace min Abokansa sun samu amma shima haryanzu ya cike sau adadi da yawa bai samu ba.

Abun rabo ne.

0 Response to "Kamfanin MTN Ya Bude Tallafin Karatu Na Kuɗi N200,000.00 a Kowace Shekara"

Post a Comment