Kamfanin Geoaudits na neman kwararrun direbobin na babbar mota
Monday, May 1, 2023
Comment
Kamfanin Geoaudits na neman kwararrun direbobin na babbar mota
Kamfanin Geoaudits ya bude damar daukar direbobin babbar mota waɗanda suka kware domin zirga zirga kayayyaki.
Abubuwan bukatu
Dole ne ya kasance yana da lasisin tuƙi a aji VAID
Dole ne ya kasance yana da ƙwarewar tuƙi fiye da shekaru 5
Kwararren matuki a FMCG ko sashin mai da iskar gas
Masanin hanyoyi da tituna
Kasance mai iya karatu da rubutu
Yadda zaku cike
Domin cike wannan damar latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa yakin kushigarda bayanai da ake bukata
0 Response to "Kamfanin Geoaudits na neman kwararrun direbobin na babbar mota"
Post a Comment