Hukumar ICPC ta fara tura sakon yin jarabawa
Wednesday, May 31, 2023
Comment
Hukumar ICPC ta fara tura sakon yin jarabawa
Salam barka da safiya, ga wa'yanda suka cika ICPC anfara tura link na exam, aci gaba da duba email ko allah zaisa adace, wannan pic's din shine shaidar cewa sun fara turawa. Allah yasa adace ya baiwa mai rabo.
Hukumar hana cin hanci da rashawa da sauran muggan laifuffuka masu alaka da shi, ICPC sun aikawa wanda suka cancanta sakon yin jarabawa.
ALLAH yasa mudace baki daya
0 Response to "Hukumar ICPC ta fara tura sakon yin jarabawa"
Post a Comment