Sabin Code Na Kamfanin MTN
Wednesday, March 8, 2023
1 Comment
Sabin Code Na Kamfanin MTN
Idan Zaku loda Kati, daga *555# yakoma*311#.
Idan Zakuyi Checking Balance, daga *556# yakoma *310#
Idan Zaku kira MTN Call center, daga 180 yakoma 300.
Idan Zakuyi Rance, daga *606# yakoma *303#.
Idan Zaku dakatar da wani Tsarin da kuke akanshi, daga *447# yakoma *305#.
Idan Zaku siya data, daga *131# yakoma *312#.
Idan Zakuyi Taransifar Kati daga Layinku, daga *777# yakoma *321#.
Idan Zakuyi hada layinku da NIN Number, daga*785# yakoma *996#.
Yanzu haka Tsofaffin Codes din da Sababbin Duka suna Aiki, amma daga bisani za, a iya dakatar da Tsofaffin.
Wl lailsh you all the beist
ReplyDelete