Illolin Da Zina Take Haifarwa Acikin Al'ummah
Illolin Da Zina Take Haifarwa Acikin Al'ummah
Zina wata babbar musifa ce da bala'i da da dukkan sharri, da take ruguza al'umma taeke wargaza iyali take tarwatsa gari, take rushe mutunci da zumunci take kawo karyewan tattalin arziki, da fatara da tsiyya da annoba acikin acikin Al'ummah
da rushe unguwanni da garuruwa da kasashe da duniya baki daya.
ZINA ITACE CIKAKKIYAR FITSARA
acikin zina ake samun dukkan sharri kamar:
1. Raunin -Addini
2. Raunin -Akida
3. Karancin -Imani
4. Rashin -Kunya
5. Rashin -Kishi
6. Rashin -Kwarjini
7. Rashin -Mutunci
8. Rashin -Hasken fuska
9. Duhun -zuciya
10. Rashin -Kima
11. Rashin -Nagarta
12. Rarhin -Nutsuwa
13. Rashin -Amana
14. Fushin -Allah
15. Cikawa babu -Imani
16. Azabar -Allah
Allah yatsaremu Da zuriyyarmu da dukkan al'umma musulmai daga afkawa zina
wanda sukeyi Allah yashiryesu sugane.
#Ameen.
0 Response to "Illolin Da Zina Take Haifarwa Acikin Al'ummah"
Post a Comment