Hukumar NPC Reshen Jahar Kaduna: Sun Fitarda Sunayen Waɗanda Zasuyi Aikin NPC
Sunday, March 5, 2023
Comment
Hukumar NPC Reshen Jahar Kaduna: Sun Fitarda Sunayen Waɗanda Zasuyi Aikin NPC
Hukumar kidaya ta kasa a Jihar kaduna ta fitar da adadin wadanda zata ta dauka aikin wucin gadi,zata horar da mutane a dukkan Ƙananan hukumomi fadin jihar domin jagorantar horar da ma’ikatan ta na wucin gadi na aikin Kidaya na shekara 2023.
ma’aikatan wucin gadin da za a dauka sun hadar da masu bada horo a matakin jiha da Jami’an kula da aikin da masu bada horo a cibiyoyin da hukumar ta samar da sauran Jami’an gudanar da aikin kidayar.
Za'a fara horar da ma'aikatan ne ranar 13 ga watan uku 2023 zuwa 20 ga watan uku 2023.
0 Response to "Hukumar NPC Reshen Jahar Kaduna: Sun Fitarda Sunayen Waɗanda Zasuyi Aikin NPC"
Post a Comment