Masu karatun Diploma, NCE, HND, BSc. MSc. da Ph.D Zasu iya cike tallafin karatu na kuɗi
Federal scholarship board sun ƙara buɗe portal ɗinsu domin bawa ɗaliban da suke manyan makarantun gaba da sakandire tallafin karatu na shekarar 2022/2023.
Waɗanda suke mataki na post graduate (Msc/Ph.D) zasu iya nema, dole ne deegren su na ya zama suna da matakin second class upper.
Waɗanda suke matakin undergraduate, dole ne point ɗinsu ya zama 4.00 zuwa sama.
Waɗanda suke Diploma, NCE ko kuma HND duk zasu iya nema.
Portal ɗin zai kasance a buɗe tun daga 6th February, 2023 har zuwa 20th March, 2023.
Abubuwan da Mutum zai yi uploading sune: Admission letter da kuma CGPA results ɗinsu.
Waɗanda suke karantar waɗannan courses ɗin ne kaɗai zasu iya zasu iya nema:
A. Medicine and Paramedicals (Allied Health Sciences, Basic Medical)
B. Science and Technology
C. Veterinary and Pharmacy.
D. Education
E. Agriculture
F. Liberal Arts/Social/Management Sciences
G. Entrepreneurial Studies,
H. ICT
I. Environmental Sciences
J. Law
Yadda Zaku Cike
Latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa
https://fsbn.com.ng/scholarships
Marubuci: Usman Idris Zakariyya
0 Response to "Masu karatun Diploma, NCE, HND, BSc. MSc. da Ph.D Zasu iya cike tallafin karatu na kuɗi"
Post a Comment