An Fara Approval: Kuyi Amfani da Wannan Browser Domin Duba Approval, Tare da Saka Bank Data Naku a Shafin NPC
An Fara Approval: Kuyi Amfani da Wannan Browser Domin Duba Approval, Tare da Saka Bank Data Naku a Shafin NPC
Bayan samun sakon ku da kuma tambayoyin da kuke aika mana game da shirin aikin wucen gadi na Hukumar Kidaya Ta Kasa wato National Population Commission (NPC) mun samu tambayarku kamar haka " Me Yasa Shafin NPC Baya Budewa ya, Ya ake Duba Approval Da Kuma Yadda Za'ayi Submitting Na Bayanan Banki" Kamar dai yadda muke fada shafin na NPC baya budewa idan akayi amfani da wadanda browsers Chrome, Opera, Edge da Facebook Browser.
Idan kana nema shafin ya bude nan take to kayi amfani da browser mai taken "PHOENIX BROWSER" itace kadai zata bude shafin ba tare da wani bata lokaci ba.
A total of 786,741 functionaries were identified, including enumerators: 623,797; supervisors: 125,944; data quality assistants: 24,001; field coordinators: 12,000; data quality managers: 1,000; training center administrators: 1639; and LGA level facilitators: 59,000.
Mataki Na 1: Shiga shafin yanar gizo-gizo kamar haka: https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/
Mataki Na 2: Latsa inda aka rubuta "Application Status"
Mataki Na 3: Shigarda bayanai kamar haka "Enter Your Application Code" ko ka saka "NIN Number"
Mataki Na 4: Latsa "PROCEED" yakin ka jira zuwa wasu yan sakanni
Mataki Na: Duba inda aka rubuta Application Status shin "Pending ko Approved"
Mataki Na 6: idan approved latsa inda aka rubuta Submit Bank Details
Mataki Na 7: Shigarda account number ka, zabi bankin ka da kuma tarin bankinka
Abin kula:
Saving - asusun ajiya musamman na ɗalibai, yankasuwa da maras aikin Gwamnati.
Current - Asusun ma'aikatan Gwamnati ko masu karbar albashi
Duba wadannan hotunan:-
Mungode
ReplyDeleteAllah yabiyaka
ReplyDeleteNawa haryanxin yana nuna Pending, ko meyasa? Wane shawara zaki bani?
ReplyDelete