Za'a Buɗe Shafin Cike Aikin Immigration Ranar Littanin
Thursday, January 12, 2023
Comment
Za'a Buɗe Shafin Cike Aikin Immigration Ranar Littanin
Hukumar shige da fice ta ƙasa (Immigration) zata buɗe manhajar neman shiga aikin daga ranar 16 ga watan nan da muke cike zuwa 1 ga watan February,2023 .
Mutane 5,000 hukumar zata dauka aikin shige da fice wanda suke da kwalen kamar haka sune suka cancanta da neman aikin.
•DEGREE
•ND
•NCE
•SSCE
Da zarar yanar gizon ta fara aiki zamu dora muku cigaba da bibiyar da kake samun labarai .Don cikakkiyar sanarwar duba Dailytrust ta yau 12/01/23
Marubuci: Ahmed El-rufai Idris
0 Response to "Za'a Buɗe Shafin Cike Aikin Immigration Ranar Littanin"
Post a Comment