Yadda Zaku Cike Aikin Immigration da Kwalin Digiri
Yadda Zaku Cike Aikin Immigration da Kwalin Digiri
Kamar yadda mukace muku insha Allah idan an buɗe portal zamu kawo muku yadda zaku cika toh insha Allah ga bayani kamar haka. Anan zamu kawo maku bayani ne kan yadda za'a cike aikin da takardar Digiri
Ga matakan aiki da akedasu (position) ga masu takardar Digiri
Category A: SUPERINTENDENT CADRE
I. SI conpass shine wanda suke da kwarewa akan fannin lafia wato doctors kuma sun gama NYSC ɗinsu wanda suka karanci MBBS kenan
II. DSI conpass: shikuma wannan wanda suka karinci sanin magun guna wato pharmacist kuma suka gama NYSC ɗinsu
III. ASI conpass o8 shikuma shine wanda duk wani mai degree koh HND wasu fanni daban kaman computer science, physics, history da sauransu zasu cika
Yadda Zaku Gabatarda Aikace-aikace-aikacenku
Mataki Na 1: Latsa nan https://www.cdcfib.career/
Mataki Na 2: Nemi inda aka rubuta "Apply Here" ya kin ka latsashi
Step 3: Shigarda wadannan bayanan domin bude form
First name *
Middle name
Last name *
Position you are applying for *
E-mail *
Phone number *
Password *
Confirm Password *
Toh saika ɗau Application code ɗin naka koda network ya baka problem zaka dawo ka cike abunka
0 Response to "Yadda Zaku Cike Aikin Immigration da Kwalin Digiri"
Post a Comment