Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC tare da haɗin gwiwar SDPC za su bayar da tallafin karatu ga masu karatun digiri na farko
Saturday, January 7, 2023
Comment
Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC tare da haɗin gwiwar SDPC za su bayar da tallafin karatu ga masu karatun digiri na farko
Tallafin karatu!
Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC tare da haɗin gwiwar SDPC za su bayar da tallafin karatu ga masu karatun digiri na farko.
Wadanda za su iya nema dole su kasance CGPA na 3.5 zuwa sama. Ya kuma kasance yana ajin farko ko na biyu a karatunsa.
Domin neman karin bayanai zaku iya shiga link dinnan https://candidate.scholastica.ng/schemes/SPDC2023
Marubuci: Ahmed El-rufai Idris
0 Response to "Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC tare da haɗin gwiwar SDPC za su bayar da tallafin karatu ga masu karatun digiri na farko"
Post a Comment