Hukumar kula da sadarwa ta kasa NCC ta fitarda da gasa tare da bada tsabar kudi N2 miliyan, N1.5 miliyan da kuma Naira miliyan 1 ga waɗanda sukayi nasara
Wednesday, January 11, 2023
Comment
Hukumar kula da sadarwa ta kasa NCC ta fitarda da gasa tare da bada tsabar kudi N2 miliyan, N1.5 miliyan da kuma Naira miliyan 1 ga waɗanda sukayi nasara
Hukumar kula da sadarwa ta kasa, NCC tana gayyatar shiga gasar fasahar sadarwa da take aiwatarwa duk shekara. An bude yanar gizon be tun daga ranar 9 ga watan Janairu 2023, za a rufe ranar 15 ga watan Janairu 2023.
Mutun uku da sukayi nasara za a basu tsabar kudi N2 miliyan, N1.5 miliyan da kuma Naira miliyan 1, bi da bi. Kuma za'a ba da kyaututtukan ga sauran wadanda suka shiga gasar.
Yadda Zaku Cike
0 Response to "Hukumar kula da sadarwa ta kasa NCC ta fitarda da gasa tare da bada tsabar kudi N2 miliyan, N1.5 miliyan da kuma Naira miliyan 1 ga waɗanda sukayi nasara"
Post a Comment