Aikin NGOs: Kamfanin International Alert Na Bukatar Direbobin Mota
Tuesday, January 24, 2023
1 Comment
Aikin NGOs: Kamfanin International Alert Na Bukatar Direbobin Mota
Ina wanda suka iya tukin mota kuma suna da lasisin tuki mazauna jihohin nan Kaduna, Zamfara, Sokoto, Benue ga dama ta samu kungiyar mai zaman kanta tana bukatar su domin basu gurbin aikin tuki har na tsahon shekara daya 12 Months
Zaa rufe neman ranar 2nd February, 2023
https://betajob.com.ng/driver-international-alert/21513
ALLAH yasa mudace baki daya
Danjuma Abubakar
ReplyDelete