Yadda Zaku Cike Tallafin Karatu na "BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024" da Ma'aikatar Ilimi ta Tarayya ta Buɗe
Yadda Zaku Cike Tallafin Karatu na "BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024" da Ma'aikatar Ilimi ta Tarayya ta Buɗe
Bangarorin Ilimi Yarjejeniya "BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024" tallafi ne ga ɗalibai masu neman gurbin karatun digiri na daya 1 wato undergraduate ko digiri na biyu wato Masters da kuma digiri na uku wato Ph.D a ƙasashe kamar su Russia, Morocco, Hungary, Egypt, Venezuela China, Serbia, Romania kyauta.
Abubuwa da zaku cike
- Bio Data
- Parents/Next of Kin Info
- Academic Records
- Current Academic Level
- Upload Certificates
Bangarorin Ilimi Yarjejeniya "BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024" ya kasu kashi biyu (2)
- Bangaren Digiri Na Daya "UNDERGRADUATE STUDY"
- Bangaren Digiri Na Biyu ko Uku "POSTGRADUATE STUDY"
1. Bangaren Digiri Na Daya "UNDERGRADUATE STUDY" acikin wannan tsarin ɗalibai da sukayi nasara zasu samu damar karatu a kasashe kamar haka: Russia, Morocco, Hungary, Egypt and Venezuela
2. Bangaren Digiri Na Biyu ko Uku "POSTGRADUATE STUDY" acikin wannan tsarin ɗalibai da sukayi nasara zasu samu damar karatu a kasashe kamar haka: China, Hungary, Serbia, Romania.
Yadda Zaku Cike
Yadda Zaku Cike Tallafin Bangarorin Ilimin Yarjejeniyar Wato "BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024" masu shawar cike wannan tallafin zasu ziyarci shafin ma'aikatar ilimi ta Najeriya kamar haka
Shafin Ma'aikatar Ilimi Ta Tarayya: https://fsbn.com.ng/scholarships
Shafin Cikewa Kai Tsaye: https://fsbn.com.ng/applicants/auth/register/45480
Shafin Karin Bayani: https://fsbn.com.ng/scholarships
0 Response to "Yadda Zaku Cike Tallafin Karatu na "BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024" da Ma'aikatar Ilimi ta Tarayya ta Buɗe"
Post a Comment