Sanarwa Daga Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) Akan Shirin "National Startup Investment Fund Program"
Sunday, December 4, 2022
3 Comments
Sanarwa Daga Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) Akan Shirin "National Startup Investment Fund Program"
Hukumar da ke kula da bunkasa fasahar sadarwa a karkashin ma'aikatar sadarwa ta gwamnatin tarayyar Najeriya ta gargadi 'yan Najeriya game da wani sabon gidan yanar gizo da ke yaduwa da ke cewa gwamnatin tarayyar Najeriya Grant portal.
A kula! hankalin Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) zuwa wani shiri na Asusun Zuba Jari mai suna “National Startup Investment Fund Program” shafin na yanar gizo-gizo Kamar haka https://nationalstartupinvestmentfund.com
NITDA tana sanar da jama’a cewa babu ruwan Gwamnatin Tarayya da wannan shiri kamar yadda shafin ya bayyana.
ALLAH ya kiyaye
Hummm 🤪 Allah ya karemu
ReplyDeleteWow! thanks for sharing this information with us, I am so glad to reached here as Invisible Text.
ReplyDeleteAwesome work thanks for sharing this WellHealthOrganic Home Remedies with us.
ReplyDelete