Masu Takardar SSCE/NECO, NCE, ND, Direbobi/Kanikawa/Masu fasaha, Shafin Cike Aikin Civil Defence ya Fara Aiki
Tuesday, December 13, 2022
Comment
Masu Takardar SSCE/NECO, NCE, ND, Direbobi/Kanikawa/Masu fasaha, Shafin Cike Aikin Civil Defence ya Fara Aiki
Kashi Na 1: General Duty: Category A
- Inspectorate Cadre - NCE
- Inspector Of Corps (IC) CONPASS 07 - NCE
- Assistant Inspector Of Corps (AIC) CONPASS 06 - ND
Kashi Na 2: Assistant Cadre: Category B
- Corps Assistant (CAII) 04 - SSCE/NECO
- Corps Assistant (CA III) CONPASS 03 - SSCE/NECO
Kashi Na 3: Drivers/Mechanics/Artisans: Category C
- Corps Assistant (CA II) CONPASS 04 - Trade Test Grade II
- Corps Assistant (CA III) 03 - Trade Test Grade II
Abubuwan da ake bukata don daukan aikin Civil Defence na 2022
(Maza) - 1.68m Tsawo
(Mata) - 1.65m Tsawo
Shekara - 18-30
Yadda Zaku Cike
Domin cike aiki a hukumar yi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa
0 Response to "Masu Takardar SSCE/NECO, NCE, ND, Direbobi/Kanikawa/Masu fasaha, Shafin Cike Aikin Civil Defence ya Fara Aiki"
Post a Comment