Masu Kwalin BSc. ko HND Shafin Cike Aikin Sojan Sama a Buɗe Yake
Monday, December 19, 2022
Comment
Masu Kwalin BSc. ko HND Shafin Cike Aikin Sojan Sama a Buɗe Yake
Rundunar sojojin saman Najeriya za ta dauki sababbin jami'an aikin soja na wannan shekarar. rijista kyauta ne cikin daran nan yanar gizon zata fara aiki 19/12/2022 zaa fara nema zaa rufe nema ranar 30/1/2023
A yanzu haka shafin cike aikin na Rundunar sojojin sama na Najeriya na nan bude masu shawar cike aiki zasu iya shiga shafin domin cike aikin
Yadda Zaku Cike
Domin cike wannan damar ku ziyarci shafin yanar gizo-gizo na hukumar domin cikewa
https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/
Bayan ya bude sai ku latsa
ALLAH yasa mudace
0 Response to "Masu Kwalin BSc. ko HND Shafin Cike Aikin Sojan Sama a Buɗe Yake"
Post a Comment