Ma'aikatar Ilimi ta Tarayyar Najeriya Karkashin Hukumar ba da Tallafin Karatu ta Tarayya na Sanarda Sabon Tallafin Karatu Zuwa Kasar Qatar
Wednesday, December 14, 2022
Comment
Ma'aikatar Ilimi ta Tarayyar Najeriya Karkashin Hukumar ba da Tallafin Karatu ta Tarayya na Sanarda Sabon Tallafin Karatu Zuwa Kasar Qatar
Gwamnatin jihar Qatar tana gayyatar masu sha'awar neman tallafin karatu zuwa kasar Qatar da za su iya nema a Ma'aikatar Harkokin Addini da ke Qatar
Hukumar bada tallafin karatu ta kara da cewa za'a iya samun fom ɗin a yanar gizon hukuma na ma'aikatar Endowments and Islamic Affairs ta ƙasar Qatar: www.islam.gov.qa. Don ƙarin bincike a tuntuɓi waɗannan lambobi da adireshin imel:
Phone number: +974(44701078/44701069)
Email: Scholarship@islam.gov.qa
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya
0 Response to "Ma'aikatar Ilimi ta Tarayyar Najeriya Karkashin Hukumar ba da Tallafin Karatu ta Tarayya na Sanarda Sabon Tallafin Karatu Zuwa Kasar Qatar"
Post a Comment