Gwamnatin Kasar Qatar ta fitar da form domin bawa 'Yan Nigeria scholarship
Gwamnatin Kasar Qatar ta fitar da form domin bawa 'Yan Nigeria scholarship
Masu bukatar cike wannan scholarship din, suna iya ziyartar cibiyar gudanarwa ta addinin Islama na ƙasar Qatar ta link din dake ƙasa.
Gwamnatin Qatar tana gayyatar masu sha'awar neman tallafin karatu zuwa kasar Qatar da za su iya nema a Ma'aikatar Harkokin Addini da ke Qatar
Hukumar bada tallafin karatu ta kara da cewa za'a iya samun fom ɗin a yanar gizon hukuma na ma'aikatar Endowments and Islamic Affairs ta ƙasar Qatar: www.islam.gov.qa. Don ƙarin bincike a tuntuɓi waɗannan lambobi da adireshin imel:
Shafi Kai Tsaye: www.islam.gov.qa
Shiga Shafin Cikewa: https://www.islam.gov.qa/inner/Scholarships
Sauke Form Anan: latsa domin sauke form
Phone number: +974(44701078/44701069)
Email: Scholarship@islam.gov.qa
Shi wannan website din, gaba dayansa da larabci yake dole sai mutum yayi amfani da translator ya fassara shi zuwa turanci.
Toh inka dauko form din ka cika a ina xakayi submitting.
ReplyDelete