Gidan Talbijin AREWA24 na Neman Ma'aikata Domin Gudanarda Shirin Kwana Casain
Gidan Talbijin AREWA24 na Neman Ma'aikata Domin Gudanarda Shirin Kwana Casain
AREWA24 itace gidan talabijin din nishadantarwa ta farko mai yada shirye-shiryenta 24/7 da harshen Hausa wacce Hausawa suka kirkira don masu jin yaren Hausa. An kirkire ta a Kano, Nigeria, a halin yanzu AREWA24 tana da shirye-shirye 11 na kashin kanta da suka kunshi nishadantarwa da rayuwar yau da kullum--duk a harshen Hausa. Burin AREWA24 shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, banbance-banbance, girma da kuma nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke a karkashin inuwar AREWA24.
Ayuka da Zaku Iya Cikewa
1. 1st Assistant Directors
2. Production Manager
3. Props Master
4. Set Designer
5. Costume designer
6. Production Assistants/Runners
7. Lighting Designer
8. Electrician
9. Location Scouts
10. 2nd Assistant Director
11. Assistant Camera
12. Script and continuity Supervisor
13. Makeup Artist
14. Lighting Technicians
Yadda Zaku Cike
Latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa
Ku ziyarci https://bit.ly/applyarewa24
Gaskiya inason aikin a gidan dangote
ReplyDelete