Federal Scholarship Board Abuja sun kusa rufe portal nasu
Saturday, December 31, 2022
Comment
Federal Scholarship Board Abuja sun kusa rufe portal nasu
Wallahi wannan Scholarships din yafi kowa wanne saukin samu. Musamman ga waenda suke da kwalin WAEC mai kyau, mu goda sa ar mu, wata kila akwai rabo, ku cikawa ƙannen mu musamman waenda suke da SSCE 2021 da 2022 masu grades mai kyau, cika shi babu wahala kuma kyauta.
https://fsbn.com.ng/scholarships
Allah ya bada sa a.
Please kuyi share dan wasu su anfana.
0 Response to "Federal Scholarship Board Abuja sun kusa rufe portal nasu"
Post a Comment